Friday, 19 April 2019

Yadda ake dauko sabon GbWhatsApp na 2019


Barkan mu da zagayowa wani zangon koyar da Yadda Ake, a yau zamuyi magana akan yadda ake dauko sabon GbWhatsApp na 2019. mutane da yawa sun san me ake nufi da GbWhatsApp wasu kuma wannan ne lokaci na farko. A biyo domin muyi bayani kadana akan wannan kalar WhatsApp din da kuma yadda ake dauko shi a saukake.

Akwai WhatsApp kala-kala a yanar gizo wanda mutane suka karawa abubuwa daban daban amma kuma wanda yafi kowanne shine GbWhatsApp saboda yafi farin jini kuma yafi abubuwa masu kayatarwa.



Takaitaccen bayani akan GbWhatsApp na 2019
Version --- 6.85
Nauyi --- 29.5MB
Wayar Android --- 4.0+
Suna --- GbWhatsApp
Yana bukatar rooting? --- A’a

Domin dauko wannan GbWhatsApp din sai a shiga wannan link dake kasa


6 comments:

  1. This GB WhatsApp app has been made with all the great features. It has an anti-ban protection system, which will protect you from being banned.

    ReplyDelete
  2. Thank you for sharing this. It was helpful. Keep sharing such things.
    Also I like to play Nulls Royale which is more fun than any other game.

    ReplyDelete
  3. Can I download Gbwhatsapp on my phone realme 3 pro?

    ReplyDelete
  4. Thanks for sharing this valuable piece of information. Keep sharing more such awesome articles in the future. Goodbye!

    ReplyDelete
  5. Hey, thanks for sharing it.
    You can also share some information for Lightroom mod

    ReplyDelete