Dankalin turawa
Karasa
Kifin gwangwani ko sukunbiya
tumatir
attaruhu
albasa
gishiri
curry
maggi
gishiri
YADDA AKE HADAWA
Da farko zaki markada kayan miyarki tumatir, attaruhu da albasa,saiki dora mai a tukunya yayi zafi saiki zuba markadanki,ki fere dankaliki ki yanka gida biyu a tsaye,ki kankare karas dinki ki yanka a tsaye,idan kayan miyanki ya tafasa saiki zuba dankainki a ciki kisaka maggi gishiri curry. idan dankalin ya dahu saiki zuba kifinki a ciki da karas karas,saiki rage wuta.idan karas din yayi laushi saiki sauke.
Anaci da cous-cous
No comments:
Post a Comment