yadda ake bambamce tsakanin mani, maziy da wadi. Abba Idris Shanono December 29, 2019 mutane da dama suna jin kunya ko nauyin su tambayi irin wadannan abubuwan ga malamai ko masana ilimi. abinda suke mantawa shine babu kuny... Read More
Yadda ake nade kyauta a kwali. Abba Idris Shanono December 28, 2019 Mutane da yawa suna son bada kyauta, kuma son su gyara kyautar da kansu, ma ’ana su nannade ta, saboda wanda zasu bawa ya san cewa wa... Read More
Yadda ake qara tsayi Abba Idris Shanono December 27, 2019 mutane da yawa suna son su qara tsayi amma abin ya gagara, yawancin mutane suna daina tsayi ne yayin da suka kai shekara 20 zuwa 25, to... Read More
Yadda ake korar abokinka ko dan-uwanka daga gidanka Abba Idris Shanono December 27, 2019 Abokinka ko dan uwanka kan iya shiga matsala ta gida, kuma ya nemi taimakonka, baka da dalilin da yasa bazaka taimaka masa ba matuqar z... Read More
Yadda zaki saka mijinki farin ciki Abba Idris Shanono December 27, 2019 Mazaje da yawa suna qaro aure ne saboda matayansu basa musu abinda suke so, ko kuma ince basa musu abinda ya kamata suyi musu, wasu magi... Read More
yadda ake sawa kowa ya so ka a dangi Abba Idris Shanono December 26, 2019 Shin kana son ace anfi sonka akan kowa a gidanku? Ko kuma so ace kowa na alfahari da kai a danginku? Na tabbatar duk wani da na kwarai ... Read More
yadda za ka/ki saka baban ki/ka farin ciki Abba Idris Shanono December 26, 2019 Shin ko kun san cewa saka iyaye farin ciki abu ne mai matuqar kyau? Ba abinda iyaye suka fi so kamar ‘ya’yansu su saka su farin ciki da ... Read More
yadda zaki saka saurayi ya so ki Abba Idris Shanono December 26, 2019 Idan kika lura da kyau zaki ga cewa a cikin samarinki akwai wanda yake sonki sosai amma baya son nuna yana son naki, to ta yaya zaki jaw... Read More
yadda za ka/ki gane wani/wata na son ki/ka Abba Idris Shanono December 26, 2019 Abune mai wahala ka gane cewa mutum yana son ka/ki, kuma zaka/ki ji kunya ka/ki tambayeshi, anan zamu fada muku wadanne hanyoyi ya ... Read More
Yadda zaka/ki yi sabo da sabon abokinka/ki Abba Idris Shanono December 26, 2019 Sanin kanmu ne cewa sabo da mutum ba abu bane me sauqi,mutane da yawa basu san yadda zasu saba da sababbin abokansu ba, wani loqaci ... Read More
Yadda zaka/ki tsani wanda ka/ki ke so. Abba Idris Shanono December 26, 2019 A wani loqacin mutum yakan shiga wani yanayi tsakaninsa da masoyinsa/ta, wanda yake/take jin dama bata/baka san su tin da farko ba... Read More
Yadda ake daina kula wanda baka son magana dashi Abba Idris Shanono December 26, 2019 A wasu loquta zaka/ki ga cewa akwai wadanda ba abinda sukayi maka/miki kuma babu wata mu’amala data taba hadaku amma jininku bai h... Read More
Yadda ake mutane ke rasa gidajansu Abba Idris Shanono December 26, 2019 mutane da dama suna rasa gidajansu ta hanyoyi da dama, wasu hanyoyin na larura ne wasu kuma na sakaci ne. Anan zamu tattauna akan da... Read More
Yadda zaka hadu da iyayen budurwarka Abba Idris Shanono December 26, 2019 Samari da yawa suna shiga damuwa duk loqacin da aka ce zasu je gaida surukansu, wanda kuma zuwan ya zama dole, ba na fada maka wadan... Read More
Yadda zaka yi soyayya da mutum biyu Abba Idris Shanono December 26, 2019 Shin ka taba shiga tsaka mai wuya akan kana son ‘yan mata guda biyu ko kuma kina son samari biyu? Yaya ka/kika yi a wannan yanayin? S... Read More
Yadda zaka kula yarinya a cikin mutane Abba Idris Shanono August 29, 2019 Sanin duk wani mai mu’amala da mata ne cewa mata basu fi son a kulasu ba yayin da suke cikin mutane, matuqar bawai kun saba bane, ko ... Read More
Yadda zaka saka budurwar wani ta dawo sonka Abba Idris Shanono August 29, 2019 YADDA ZAKA SAKA BUDURWA WANI TA DAWO SONKA A mafi yawancin loquta ana samu kaga cewa kana son yarinya ita kuma tana son wani... Read More
Yadda ake saka kakanni farin ciki Abba Idris Shanono July 19, 2019 Kakanni na taka muhimmiyar rawa a zamantakewar rayuwar hausawa, musammam ma ga jikokinsu, har tana iya kaiwa kaji ana kiran yaron da yake... Read More
Yadda ake gyaran gashi da ruwan shinkafa Abba Idris Shanono July 18, 2019 Shin ko kin san cewa wanke gashinki da ruwan da aka wanke shinkafa yana qara abubuwa da dama? Domin ruwan da aka wanke shinkafa yana d... Read More
Yadda ake sawa dimple ya futo Abba Idris Shanono July 18, 2019 Dimple wani abu ne da mata da yawa suke so, domin a ganinsu kyau yake qara musu, wanda kuma hakanne. Shin ko kina da sha’awar kema ki sa... Read More